Gamji

No Thumbnail Available
Date
2006
Authors
Timothy Asobele, S.J.
Journal Title
Journal ISSN
Volume Title
Publisher
Upper Standard Publications
Abstract
Gamji wasan kwaikwayo ne da Or. SJ. Timothy Asobele ya rubuta da Ingilishi aka kuma buga tun shekarar 1993. Wasa ne kamar yadda sunan ya nuna da aka yi a kan rayuwar marigayi Ahmadu Bello Sardaunan Sakkwato, Firimiyan Arewa, wanda ake yi wa lakabi da Gamji. Kodayake marubucin ya nuna cewa wannan wasan kwaikwayo kaga shi aka yi, ba tarihi ne aka rattaba ba, to amma sunayen wasu 'yan wasan da ya yi amfani da su, sun aye ne na hakika kuma ana iya fahimtar masu sunayen kai tsaye. Amma da yake a gabatarwarsa ya nuna cewa kada a danganta sunayen da suka fito a wasan da wasu mutane da aka sani, mu sai muka ga ab in da ya fi kyau ma shi ne a yi wa sunayen gyaran fuska domin a batar da bami .
Description
Scholarly aticle
Keywords
Citation
Timothy Asobele, S.J. (2006). Gamji