Gamji

dc.contributor.authorTimothy Asobele, S.J.
dc.date.accessioned2023-05-15T11:44:44Z
dc.date.available2023-05-15T11:44:44Z
dc.date.issued2006
dc.descriptionScholarly aticle
dc.description.abstractGamji wasan kwaikwayo ne da Or. SJ. Timothy Asobele ya rubuta da Ingilishi aka kuma buga tun shekarar 1993. Wasa ne kamar yadda sunan ya nuna da aka yi a kan rayuwar marigayi Ahmadu Bello Sardaunan Sakkwato, Firimiyan Arewa, wanda ake yi wa lakabi da Gamji. Kodayake marubucin ya nuna cewa wannan wasan kwaikwayo kaga shi aka yi, ba tarihi ne aka rattaba ba, to amma sunayen wasu 'yan wasan da ya yi amfani da su, sun aye ne na hakika kuma ana iya fahimtar masu sunayen kai tsaye. Amma da yake a gabatarwarsa ya nuna cewa kada a danganta sunayen da suka fito a wasan da wasu mutane da aka sani, mu sai muka ga ab in da ya fi kyau ma shi ne a yi wa sunayen gyaran fuska domin a batar da bami .
dc.identifier.citationTimothy Asobele, S.J. (2006). Gamji
dc.identifier.isbn978 · 36946 ·7 . 7
dc.identifier.urihttps://ir.unilag.edu.ng/handle/123456789/12390
dc.language.isoother
dc.publisherUpper Standard Publications
dc.titleGamji
dc.typeBook
Files
Original bundle
Now showing 1 - 1 of 1
Loading...
Thumbnail Image
Name:
Gamji I.pdf
Size:
5.32 MB
Format:
Adobe Portable Document Format
Description:
License bundle
Now showing 1 - 1 of 1
Loading...
Thumbnail Image
Name:
license.txt
Size:
1.71 KB
Format:
Item-specific license agreed upon to submission
Description: